✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Majalisar Osun ta umarci jami’an tsaro su kama mashaya sigari

Majalisar dokokin jihar Osun ta umarci jami’an tsaron jihar sun kama duk wani mashayin taba sigari a cikin jama’a don tabbatar da dokar jihar na…

Majalisar dokokin jihar Osun ta umarci jami’an tsaron jihar sun kama duk wani mashayin taba sigari a cikin jama’a don tabbatar da dokar jihar na hana shan sigari.

Shugaban majalisar dokokin jihar Timothy Owoeye, ne ya sanar da hakan yau Alhamis a zauran majalisar da ke Osogbo babban birnin jihar.

An dai bayar da umarnin ne a daidai lokacin da kungiyar da ke yaki da yaduwar cututtuka suke gangamin bayyana illar yaduwar cututtuka a tsakanin jama’a a jihar.

Kungiyar Non-Communicable Diseases Alliance Nigeria tare da ‘Yan Majalisar Osun