✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Maigadi ya ya kabe bindigar dan fashi ya kama shi a Kaduna

A daren ranar Alhamis din makon jiya dubun wasu ’yan fashi su biyu ya cika inda wani maigadi ya yi ta maza ya kabe bindigar…

A daren ranar Alhamis din makon jiya dubun wasu ’yan fashi su biyu ya cika inda wani maigadi ya yi ta maza ya kabe bindigar daya daga cikinsu, sannan ya cafke su a lokacin da suka je yin fashi