✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mai sharar titi a Makkah ya zama attajiri dare daya

Wani mai aikin sharar titi a birnin Makkah ya zama hamshakin mai arziki a lokacin aikin hajjin bana, inda cikin kankanen lokaci dan uwansa da …

Wani mai aikin sharar titi a birnin Makkah ya zama hamshakin mai arziki a lokacin aikin hajjin bana, inda cikin kankanen lokaci dan uwansa da  ya tauye masa hakki, ya zo, ya roki gafararsa, sannan ya mayar masa da rabonsa na gado.