✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahaukaci

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa ko ya warke. Da suka je sai ya kama wata bishiyar mangoro ya…

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa ko ya warke. Da suka je sai ya kama wata bishiyar mangoro ya hau, tun da safe. Aka yi, aka yi ya sauko ya ki sai da yamma sai ya fado kasa tik. Likitocin suka tambaye shi cewa: “Me ya sa ka fado kasa?” Sai ya ce: “Nuna na yi, shi ya sa na fado.”
Daga Fagge, 08058009561