✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahaifin wakilinmu na Legas ya rasu

A ranar Talatar da ta gabata ce Allah Ya yi wa mahaifin wakilinmu na Jihar Legas Abbas Dalibi, Malam Ibrahim Dalibi rasuwa. Ya rasu ne bayan…

A ranar Talatar da ta gabata ce Allah Ya yi wa mahaifin wakilinmu na Jihar Legas Abbas Dalibi, Malam Ibrahim Dalibi rasuwa. Ya rasu ne bayan ya yi dogowar jinya na tsawon shekara biyar.

Malam Ibrahim Dalibi daya ne daga cikin malamai kuma dattawan  garin Agege a Legas. Ya rasu ya bar matar aure daya da ’ya’ya takwas.