✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Maganin Karfin Maza: Gyara Ko Janyo Ciwo?

Amfanin maganin karfin maza, illolinsa da kuma shawarwarin masana a kai

More Podcasts

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya mayar da hankali ne a kan maganin karfin maza, amfaninsa, illolinsa da kuma shawarwarin masana a kai.

Wannan kari ne a kan shiri na musamman da muka kawo muku a baya kan maganin mata, wanda aka fi sani da kayan mata da yadda ya samu karbuwa a tsakanin mata musamman a Arewacin Najeriya.

Domin sauke shirin kai tsaye latsa nan