✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Magani ko hura?

Wani Basullube ne ba shi da lafiya, aka kai shi asibiti sai aka dama masa hura da kindirmo ya sha ya koshi sai ya kama…

Wani Basullube ne ba shi da lafiya, aka kai shi asibiti sai aka dama masa hura da kindirmo ya sha ya koshi sai ya kama barci. Da ya farka sai ya ji sauki, sai ya ce: “Don Allah buba ka ba ni maganin da ka ba ni dazu, na sha na ji dama sosai.

Daga Bello Dandin Mahe Suleja, 08034275846