✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mabudi na 5: Yin Ladabi ga Shugabancin Maigida (2)

Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili. Ga cigaban bayani kan mabudan soyayyar maigida daga inda muka tsaya a satin da ya shige,…

Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili. Ga cigaban bayani kan mabudan soyayyar maigida daga inda muka tsaya a satin da ya shige, da fatan Allah Ya sa wannan bayani ya isa ga duk masu bukatarsa kuma ya zan ya amfanar da su, amin. Ga amsar Malama Bushirah: