✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mabudi Na 3: Mafi girman buqatar maigida (4)

Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili,  da fatan Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za su zo cikinsa, amin.…

Assalamu alaikum. Barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili,  da fatan Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za su zo cikinsa, amin. Ga cigaban darasi na 3 a makarantar Mowar Mata, wacce Malama Bushirah ke gabatarwa. Malama ta cigaba da bayani kamar haka: