✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mabudan Soyayyar Maigida (14)

Assalamu alaikum.  Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili.   Insha Allahu za mu ci gaba da bayani cikin darasi na 2 a makarantar mowar mata…

Assalamu alaikum.  Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili.   Insha Allahu za mu ci gaba da bayani cikin darasi na 2 a makarantar mowar mata daga inda muka tsaya makon jiya.  Da fatan Allah Ya amfanar da mu dukan bayanan da za su zo ciki, amin.