✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ma’aurata sun yi keken karnuka a kasar Sin

Tsofaffin ma’aurata da ke zaune a birnin Yiwu da ke gabashin kasar Sin, sun yi yawo a titunan birnin kan keken karnuka da suka kera…

Tsofaffin ma’aurata da ke zaune a birnin Yiwu da ke gabashin kasar Sin, sun yi yawo a titunan birnin kan keken karnuka da suka kera da kan su.
An tarihi an taba amfani da irin wannan keken karnuka a kasashen Beljiyom da Faransa don raba madara. Kuma a farkon shekarun 1900 aka haramta amfani da su a kasar Birtaniya, saboda kare hakkain dabbobi.