✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Laure Ahmad: Duk aikin da mutum yake so ba zai gagare shi ba

Hajiya Laure Ahmad ma’aikaciya ce a gidan Radiyo da kuma Talabijin Gotel dake Jihar Adamawa. Ta kasance mai yin shirye-shirye a Gotel kamar su ‘Mata…

Hajiya Laure Ahmad ma’aikaciya ce a gidan Radiyo da kuma Talabijin Gotel dake Jihar Adamawa. Ta kasance mai yin shirye-shirye a Gotel kamar su ‘Mata iyayen hikima da Kowa ya bar gida’ da sauransu. Laure dai ba ta yi makarantar boko amma ta tsinci kanta a aikin  Talabijin da Radiyon Gotel. Don sanin yadda hakan ta kasance sai ku biyo mu sannu a hankali a hirar da Aminiya ta yi da ita kamar haka: