Yaya Karatu? Ya kamata ku dage wajen zuwa makaranta, kada kuma ku je a makare. Ya kamata ku mayar da hankalinku kan darussan da ake koya muku.