✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

BIDIYO: Yadda Hana Tukin Adaidata Sahu Da Daddare Zai Shafi Rayuwarmu — Kanawa

A ranar Litinin ce Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi dani da Adaidaita Sahu a jihar…

A ranar Litinin ce Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi dani da Adaidaita Sahu a jihar daga karfe 10:00 na dare zuwa 6:00 na safe.