✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Kungiyar Kwadago Ta Kira Zanga-Zanga Kan Yajin Aikin ASUU

Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta umarci kungiyoyi fiye da 50 da ke karkashinta su fita zanga-zanga bisa yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ke…

Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta umarci kungiyoyi fiye da 50 da ke karkashinta su fita zanga-zanga bisa yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ke yi na tsawon wata uku.