✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Dalilin da na Zabi Fasto Isaac Idahosa a Matsayin Mataimakina

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ya zabi Fasto Isaac Idahosa a matsayin mataimakinsa saboda mutum ne mai…

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce ya zabi Fasto Isaac Idahosa a matsayin mataimakinsa saboda mutum ne mai gaskiya da zai taimaka wajen kawo sauyi a Najeriya.