✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: An kama Ike Ekweramadu da matarsa a Landan

An kama tsoho Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Ike Ikweramadu tare da matarsa a birnin Landan.   A cewar ’yan sandan birnin na Landan, an…

An kama tsoho Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Ike Ikweramadu tare da matarsa a birnin Landan.
 
A cewar ’yan sandan birnin na Landan, an kama su ne kuma za a gurfanar da su a gaban kotu saboda shigo da yaro kasar ba bisa ka’ida ba.
%d bloggers like this: