✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: An Bar Arewa A Baya Wajen Rajistar Zabe, Kwana 4 Kafin INEC Ta Rufe

Kwana hudu kafin rufe yin rajista gabanin zaben 2023, ’yan Najeriya da dama da shekarunsu suka kai na zabe a Arewacin Najeriya ba su yanki…

Kwana hudu kafin rufe yin rajista gabanin zaben 2023, ’yan Najeriya da dama da shekarunsu suka kai na zabe a Arewacin Najeriya ba su yanki katin zabe ba.