✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kyawawan hotunan diyar Gwamnan Bauchi da angonta

An dai daura auren ne a watan Yulin da ya gabata.

Ga wasu daga cikin kyawawan hotunan diyar Gwamnan Gihar Bauchi, Fatima Zahra tare da mijinta Masha Sherrif bayan daura aurensu a watan Yuli.

An dai daura auren ne tun a watan Yulin 20221 a sirrance ba tare da gudanar da gagarumin biki ba.

Sai dai  a halin da ake ciki, shirye-shirye sun yi nisa na  gudanar da babban taron biki domin a taya ma’auratan murna.

Ga wasu daga cikin hotunan da suka dauka: