✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kwararrun masana a Saudiyya sun kafa kungiyar auren zawarawa

Wasu kwararrun masana a kasar Saudiyya da suka hada da likitoci da Injiniyoyi da malaman addini da Farfesoshin jami’a, sun kafa kungiyar auren zawarawa da…

Wasu kwararrun masana a kasar Saudiyya da suka hada da likitoci da Injiniyoyi da malaman addini da Farfesoshin jami’a, sun kafa kungiyar auren zawarawa da matan da mazansu suka mutu, ta hanyar bin ka’idar auren mace fiye da daya a dokar shari’ar Musulunci da ta amince a auri hudu.