✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kwamishinan ’yan sandan Akwa Ibom ya rasu a Legas

CP Ayilara ya rasu ne a asibiti a ranar Laraba.

Allah Ya yi Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Akwai Ibom, Waheed Ayilara, rasuwa a Legas.

CP Ayilara ya rasu ne a asibiti a ranar Laraba.

Ajali ya cim masa ne sa’o’i kadan bayan ya halarci bikin zagayowar ranar haihuwa da ritaya wasu manya jami’an rundunarsa.

Karin bayani na tafe…