✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kwado ko mabudi?

Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare…

Wani Bafulatani ne ya je kasuwa wajen da ake sayar da kwadon rufe kofa. Bayan ya yi cinikin kwado daya sai aka miko masa tare da ’yan mabudansa. Bayan ya amsa sai ya cire ’ya’yan mabudan ya sanya aljihu, ya mika wa mutimin kwadon, ya ce: “Ya’yan kawai nake son saye, domin kasuwar da ta wuce na sayi kwadon, ’ya’yansa ne suka fadi, shi ne na ce bari in zo in sayi wasu.”

Daga mai lamba 08039442447