✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar Jumnatil Fulbe ta karrama mawaƙiyarsu

A ƙarshen makon jiya ne ƙungiyar Fulani ta Jumnatil Fulbe ta karrama Hajiya Hajara Adam, shahararriyar mawakiyar nan mai yin waƙar Fulatanci a wani taro…

A ƙarshen makon jiya ne ƙungiyar Fulani ta Jumnatil Fulbe ta karrama Hajiya Hajara Adam, shahararriyar mawakiyar nan mai yin waƙar Fulatanci a wani taro da ta shirya wa ɗaukacin shuwagabanninta a garin Ilori, Jihar Kwara.