✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiyar Izala ta rushe shugabanninta a Legas

Kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Wa’iƙamatus Sunnah ta rushe shugabancin majalisar zartawa da ta malamai na ƙungiyar reshen Jihar Legas.

Kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Wa’iƙamatus Sunnah ta rushe shugabancin majalisar zartawa da ta malamai na ƙungiyar reshen Jihar Legas.