✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

kungiyar direbobi a Jihar Yobe ta hori ’ya’yanta su jure wa shingayen bincike

An hori ’ya’yan kungiyar direbobi ta kasa (NURTW) reshen Jihar Yobe su rika nuna juriya da hakuri a duk yayin da suka isa shingayen binciken…

An hori ’ya’yan kungiyar direbobi ta kasa (NURTW) reshen Jihar Yobe su rika nuna juriya da hakuri a duk yayin da suka isa shingayen binciken abubuwan hawa da jami’an tsaro ke gudanarwa