✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kulawa don haskaka fata

Yawancin mutane musamman mata na sha’awar farar fata. Sau da yawa za ka tarar  masu farar fatar ma na son kara wa fatarsu haske, kuma…

Yawancin mutane musamman mata na sha’awar farar fata. Sau da yawa za ka tarar  masu farar fatar ma na son kara wa fatarsu haske, kuma garin hakan, sai su sanya fatarsu cikin hadari wato abin da ake cewa a ‘garin gyaran gira a rasa ido’.