✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ku kalli bidiyon yadda ake kiwon Zaki a gidan Zoo na Kano

Bayan bayanai a kan yadda ake kiwon Zaki a gidajen Zoo daban dabam, wakiliyarmu ta Kano Lubabatu I. Garba ta aiko da bayani cikin faifan…

Bayan bayanai a kan yadda ake kiwon Zaki a gidajen Zoo daban dabam, wakiliyarmu ta Kano Lubabatu I. Garba ta aiko da bayani cikin faifan bidiyo na yadda ake kiwon Zaki a gidan Zoo na Kano. Ku kalli bidiyon: