✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotun Daukaka Kara ta dage shari’ar Oshiomhole

Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta sanar da dage sauraren shari’ar dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole, da aka yi. Kotun…

Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta sanar da dage sauraren shari’ar dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole, da aka yi.

Kotun ta ce za a ci gaba da sauraren karar a ranar Juma’a 20 ga Maris 2020.

Cikakken rahoton na nan tafe.