Wata kotun ma’aikata da ke zamanta a Abuja ta umarci likitoci masu namen kwarewa da su janye yajin aiki su koma bakin aikinsu nan take.
Alkalin kotun, Mai Shari’a Bashir Alkali, shi ne ya yanke hukunci cewa dole likitocin sun koma bakin aiki don ceto rayukan al’umma, wadanda annobar COVID-19 ke yi wa barazana.
- Dokar hana sayar da fetur a jarkoki za ta fara aiki a Jigawa
- APC ta yanzu ba irin ta da ba ce —Fani-Kayode
Umarnin kotun ya biyo bayan karar Kungiyar Likitoci Mas Neman Kwarewa (NARD) da Gwamnatin Tarayya ta shigar ta hannun Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya.
Bayani na tafe…