✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta mayar da Hakiman Kaduna

Kotun Shara’a ta biyu a garin Zaria da ke Jihar Kaduna ta bayar da umarni Hakimin Kaduna su koma bakin aikinsu. Su dai wadannan hakiman,…

Kotun Shara’a ta biyu a garin Zaria da ke Jihar Kaduna ta bayar da umarni Hakimin Kaduna su koma bakin aikinsu.

Su dai wadannan hakiman, Gwamnatin Jihar Kaduna ne ta sauke su bayan ta canja fasalin masarautun jihar, inda ta gyara tare da rage yawan masu rike da sarautun gargajiya a jihar.