Kotun shari’ar Musulunci ta kori wani matashi mai suna Jafar Ibrahim, dalibi a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sakkwato, wanda yake zaune a Unguwar Zabarma a Tudun Wada Gusau, daga Jihar Zamfara, har sai budurwarsa ta yi aure.
Kotu ta kori saurayi daga Zamfara saboda budurwarsa
Kotun shari’ar Musulunci ta kori wani matashi mai suna Jafar Ibrahim, dalibi a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sakkwato, wanda yake zaune a…