✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kotu ta daure barawon shanu shekara daya

An gurfanar da wani mutum mai suna dahiru Buba mai shekara 33 dan asalin Gulani a Jihar Yobe, a gaban Kotun Majistare da ke Unguwar…

An gurfanar da wani mutum mai suna dahiru Buba mai shekara 33 dan asalin Gulani a Jihar Yobe, a gaban Kotun Majistare da ke Unguwar Pantami a garin Gombe bisa zargin shiga gidan wani mutum mai suna Alhaji Babayo Musa a kauyen Tappi