✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kotu ta amince INEC ta loda wa BVAS bayanan zaben gwamnoni

Kotun Daukaka Kara ta ba wa INEC izinin loda wa na'uarar BVAS bayanan zaben gwamnoni da ke tafe

Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta ba wa Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) izinin loda wa na’uarar BVAS ta tantance masu zabe bayanan da za yi amfani da su a zaben gwamnonin da ke tafe.

A dakaci karin bayani.