✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta amince da sallamar matar da kyawunta ya sa aka kore ta daga aiki

Kotu ta yanke hukuncin korar wata Ba’Amurkiya, Melissa Nelson, da ke aiki a matsayin mataimakiyar likitan hakori James Knight, bayan ya bayyana cewa kyawunta na…

Kotu ta yanke hukuncin korar wata Ba’Amurkiya, Melissa Nelson, da ke aiki a matsayin mataimakiyar likitan hakori James Knight, bayan ya bayyana cewa kyawunta na daukar hankalinsa.