✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ko sunan annabawa bai sani ba!

Wani mutum ne ya kai dansa makaranta, ya je da shi har wurin malaminsu sannan ya ce: “Malam ga shi nan na kawo maka bai…

Wani mutum ne ya kai dansa makaranta, ya je da shi har wurin malaminsu sannan ya ce: “Malam ga shi nan na kawo maka bai son zuwa makaranta. Yanzu ko sunan annabawa bai sani ba. Sai dan ya ce: “Wallahi Baba na sani?” Sai mahaifin ya ce “to fadi daya daga ciki mu jiya.” Sai dan ya ce: “Annabi Mu’azu.” Sai mahaifin ya ce: “Sallallahu Alaihi Wasallam!”
Daga 09092969381