✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kasashe 40 ne za su fafata a gasar cin kofin duniya a shekarar 2026 -Shugaban Hukumar FIFA

Shugaban Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ya ce a shirye-shiryen da hukumar ke yi na yi wa gasar cin kofin duniya kwaskwarima, ana sa…

Shugaban Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ya ce a shirye-shiryen da hukumar ke yi na yi wa gasar cin kofin duniya kwaskwarima, ana sa ran kasashe 40 ne maimakon 32 za su fafata a gasar da za a yi a shekarar 2026.