✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kasafin kudin kasa: Kason tsaro ya dada sama fiye da Naira tiriliyan daya

Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira tiriliyan daya da miliyan 550 kan tsaro a badi, kamar yadda kudirin kasafin na badi ya nuna.

Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira tiriliyan daya da miliyan 550 kan tsaro a badi, kamar yadda kudirin kasafin na badi ya nuna.