✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kallabi tsakanin rawuna: An samu mace ta farko da ta taba zama kocin maza a Duniya

Tihana Nemcic ita ce mace ta farko a tarihin kwallon kafa da yanzu haka ta take horarwa a wani kulob da ke wasa a gasar…

Tihana Nemcic ita ce mace ta farko a tarihin kwallon kafa da yanzu haka ta take horarwa a wani kulob da ke wasa a gasar rukuni-rukuni a ajin ’yan dagaji a mataki na biyar a kasar Kuroshiya (Croatia).