✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Kalaman Buhari Na Yabon Gwamnatin Tinubu Ba Su Dace Ba’

Wasu na ganin akwai fannoni da dama da gwamnatin Tinubu ta samu tangarda.

More Podcasts

Masu sharhi na ci gaba da tsokaci kan kalaman tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na jinjina wa gwamnatin Tinubu.

Wasu na ganin akwai fannoni da dama da gwamnati ta samu tangarda, kamar ɓangaren tsaro, tattalin arziki da sauransu.

Shirin Najeriya a Yau ya yi fashin baƙi kan kalaman tsohon shugaban ƙasar.

Domin sauke shirin, latsa nan