✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

KAI-TSAYE: Yadda Majalisa ke tantance Ministocin Tinubu

Abubuwan da ke faruwa a zauren Majalisar Dokokin Najeriya inda ake tantance mutanen da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke son nadawa ministoci a gwamnatinsa.

Abubuwan da ke faruwa a zauren Majalisar Dokokin Najeriya inda ake tantance mutanen da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke son nadawa Ministoci a gwamnatinsa.