✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jihar Yobe ta sayo na’urorin gwajin cutar kanjamau na Naira miliyan 250

Gwamnatin Jihar Yobe ta sayo na’urorin gwajin cutar kanjamau guda uku da kudinsu ya kai Naira miliyan 250 inda ta mika ga hukumar yaki da…

Gwamnatin Jihar Yobe ta sayo na’urorin gwajin cutar kanjamau guda uku da kudinsu ya kai Naira miliyan 250 inda ta mika ga hukumar yaki da cutar kanjamau ta jihar.