Babban Bankin Najeriya CBN ya fitar da jerin sunayen halastattun bankunan da ya amince da ingancinsu a faɗin ƙasar.
Haka kuma CBN ya ce bankunan na da lasisin izinin gudanar da ayyukansu a ciki da wajen kasar.
CBN ya wallafa sunayen waɗannan bankunan ne a shafinsa na yanar gizo a ranar Talata.
Jerin sunayen bankunan da CBN ya amince da su a Najeriya
Bankunan da ke da lasisin hada-hadar kasa da kasa:
Access Bank
Fidelity Bank
First City Monument Bank
First Bank Nigeria
Guaranty Trust Bank
United Bank of Africa Plc
Zenith Bank Plc
Bankunan kasuwanci masu lasisin hada-hadar cikin gida:
Citibank Nigeria
Ecobank Nigeria
Heritage Bank
Globus Bank
Keystone Bank
Polaris Bank
Stanbic IBTC Bank
Standard Chartered Bank/ Sterling Bank
Titan Trust Bank
Union Bank
Unity Bank
Wema Bank
Premium Trust Bank
Optimus Bank
Bankunan kasuwanci masu lasisin yanki:
Providus Bank
Parallex Bank
Suntrust Bank Nigeria
Signature Bank
Bankuna masu lasisin ƙin karɓar kuɗin ruwa:
Jaiz Bank
Taj Bank
Lotus Bank
Alternative Bank
Bankuna masu lasisin hada-hadar kasuwanci:
Coronation Merchant Bank
FBN Merchant Bank
FSDH Merchant Bank
Greenwich Merchant Bank
Nova Merchant Bank
Rand Merchant Bank
Bankuna masu lasisin wasu harkokin daban bayan na kuɗaɗe
Access Holdings
FBN Holdings
FCMB Group
FSDH Holding Company
Guaranty Trust Holding Company
Stanbic IBTC Holdings
Sterling Financial Holdings