✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Jama’ar Potiskum sun nemi a sassauta dokar takaita fita

Jama’ar Potiskum da ke Jihar Yobe sun nemi gwamnatin jihar ta sassauta dokar takaita fita da aka sa wa garin daga karfe 4.00 na yamma…

Jama’ar Potiskum da ke Jihar Yobe sun nemi gwamnatin jihar ta sassauta dokar takaita fita da aka sa wa garin daga karfe 4.00 na yamma zuwa 7.00 na safiyar kowace rana.