✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jadawalin zagaye na biyu na gasar kofin zakarun Turai

Hukumar kula da wasan kwallon kafa na yankin Turai (UEFA) ta fitar da sabon jadawali na kungiyoyi 16 da za su fafata a zagaye na…

Hukumar kula da wasan kwallon kafa na yankin Turai (UEFA) ta fitar da sabon jadawali na kungiyoyi 16 da za su fafata a zagaye na biyu na gasar cin kofin zakarun Turai wanda zai wakana a watan Fabrailun badi. Ga yadda jadawalin yake.

  • Juventus da Tottenham
  • FC Basel da Manchester City
  • Porto da Liverpool
  • Sevilla da Manchester United
  • Real Madrid da PSG
  • Shakhtar Donetsk da Roma
  • Bayern Munich da Beskitas