Jadawalin Gasar Premier Na Ingila A Wannan Mako:
Asabar 22 Ga Maris, 2014
Chelsea da Arsenal Biyu saura kwata na rana
Cardiff City da Liberpool Hudu na yamma
Eberton da Swansea City Hudu na yamma
Hull City da West Brom Hudu na yamma
Manchester City da Fulham Hudu na yamma
Newcastle United da Crystal Palace Hudu na yamma
Norwich City da Sunderland Hudu na yamma
West Ham United da Manchester United Shida da rabi na yamma
Lahadi 23 Ga Maris, 2014
Tottenham da Southampton Biyu da rabi na rana
Aston billa da Stoke City Biyar na yamma
Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:
Asabar 22 Ga Maris, 2014
Granada da Elche Hudu na yamma
Espanyol da Lebante Shida na yamma
Real balladolid da Rayo ballecano Bakwai na dare
Athletic Bilbao da Getafe Tara na dare
Lahadi 23 Ga Maris, 2014
Osasuna da Sebilla Sha biyun rana
Real Betis da Atletico Madrid Biyar na yamma
balencia da billarreal Bakwai na dare
Real Madrid da Barcelona Tara na dare
Litinin 24 Ga Maris, 2014
Almeria da Real Sociedad Goma na dare