Córdoba Da Deportibo Tara saura kwata na dare
Asabar 8 Ga Nuwamba, 2014
Almería Da Barcelona Hudu na yamma
Getafe Da Elche Shida na yamma
Real Madrid Da Rayo ballecano Takwas na dare
Celta de bigo Da Granada CF Goma na dare
Málaga Da Eibar Goma na dare
Lahadi 9 Ga Nuwamba, 2014
Sebilla Da Lebante Sha biyun rana
Espanyol Da billarreal Biyar na yamma
balencia CF Da Athletic Club Bakwai na dare
Real Sociedad Da Atlético de Madrid Tara na dare
Jadawalijn Gasar Firimiya na Ingila A Wannan Mako:
Asabar 8 Ga Nuwamba, 2014
Liberpool Da Chelsea Biyu saura kwata na rana
West Ham United Da Aston billa Hudu na yamma
Burnley Da Hull City Hudu na yamma
Manchester United Da Crystal Palace Hudu na yamma
Southampton Da Leicester City St. Hudu na yamma
kPR Da Manchester City Shida da rabi na yamma
Lahadi 9 Ga Nuwamba, 2014
Sunderland Da Eberton Biyu da rabi na rana
Tottenham Hotspur Da Stoke City Biyu da rabi na rana
West Brom Da Newcastle United Biyu da rabi na rana
Swansea City Da Arsenal Biyar na yamma