Jadawalin Gasar Cin Kofin Duniya a Brazil
Alhamis 12 Ga Yuni, 2014
Brazil da Croatia Tara na dare
Juma’a 13 Ga Yuni, 2014
Medico da Cameroon Biyar na yamma
Spain da Holand Takwas na dare
Chile da Australia Sha daya na dare
Asabar 14 Ga Yuni, 2014
Colombia da Greece Biyar na yamma
Uruguay da Costa Rica Takwas na dare
England da Italy Sha daya na dare
Ibory Coast da Japan karfe biyun safe
Lahadi 15 Ga Yuni, 2014
Switzerland da Ecuador Biyar na yamma
France da Honduras Takwas na dare
Argentina da Bosnia-Herzegobina Sha daya na dare
Litinin 16 Ga Yuni, 2014
Germany da Portugal Biyar na yamma
Iran da Nigeria Takwas na dare
Ghana da United States Sha daya na dare
Talata 17 Ga Yuni, 2014
Belgium da Algeria Biyar na yamma
Brazil da Medico Takwas na dare
Russia da South Korea Sha daya na dare
Laraba 18 Ga Yuni, 2014
Australia da Holland Biyar na yamma
Spain da Chile Takwas na dare
Cameroon da Croatia Sha daya na dare
Alhamis 19 Ga Yuni, 2014
Colombia da Ibory Coast Biyar na yamma
Uruguay da England Takwas na dare
Japan da Greece Sha daya na dare