✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Irin Alherin da Muke Samu A Sana’ar Bola

A da mutane kan zubar da kayaki da suka gani ba su da amfani a gare su. Sai dai a yanzu, mutane na iya samun…

A da mutane kan zubar da kayaki da suka gani ba su da amfani a gare su. Sai dai a yanzu, mutane na iya samun alherai ta wurin saye ko sayar da wadannan kayaki. Aminiya ta yi hira da wasu masu harkar kasuwancin kayan bola kuma sun bayyana irin alherin da suke samu a cikin sana’ar.