✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

INEC ta dawo da tattara sakamakon zaben Gwamnan Adamawa

Ana tattara sakamakon ne a Yola

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta dawo da ci gaba da tattara sakamakon zaben Gwamnan Jihar da aka karasa ranar Asabar.

Ana ci gaba da tattara sakamakon ne a Yola, babban birnin Jihar, karkashin jagorancin Kwamishinan Hukumar na kasa mai kula da wayar da kan masu zabe, Festus Okoye.

Ga sakamakon da aka sanar ya zuwa yanzu:

Mayo Belwa

APC 478

PDP 672

 

Toungo

APC 427

PDP 360

 

Guyuk

APC 228

PDP 322

 

Gombi

APC 12

PDP 53

 

Mubi ta Arewa

APC 168

PDP  319

Michika
APC 562
PDP 1027

Girei
APC 589
PDP 444

Numan

APC 621

PDP 1402

 

Madagali

APC 47

PDP 147

 

Mubi ta Kudu

APC 253

PDP 298