✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ina son in kafa tarihi kamar Kanu Nwankwo –Ahmed Musa

Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Leicester City kuma zakaran gasar Premier ta Ingila, Ahmed Musa ya ce yana fata ya kafa tarihi a…

Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Leicester City kuma zakaran gasar Premier ta Ingila, Ahmed Musa ya ce yana fata ya kafa tarihi a gasar Premier kamar fitaccen tsohon dan wasan nan na kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Nwankwo Kanu.